Kotun daukaka kara da ke Abuja ta ce dan takarar gwamnan jihar Osun karkashin jam’iyyar PDP Sanata Ademola Adeleke ya cancanci tsayawa takara a yayin zaben...
The use of media to damage people reputation by politicians. Download Now
Rundunar ‘yan sadan Najeriya ta ce aka kama mutane 120 a wasu daga cikin jihohin kasar 36, sakamakon zargin su da aikata laifukan zabe, yayin gudanar...
Hukumar zaben mai zaman kanta ta kasa INEC ta kori Farfesa Musa Izam a matsayin mai tattara sakamakon zabe a karamar hukumar Bokkos dake jihar filato ...
Rahotanni sun bayyana cewa ba’a gudanar da taron majalisar zartaswa ba, wanda aka saba gudanarwa a duk ranar Laraba Sakamakon kamfen da shugaban kasa Muhammadu Buhari...
Kungiyar Hand in Hand Buhari Orgnization ta bukaci daukacin kungiyoyin da ke goyon bayan shugaban kasa Muhammadu Buhari su himmatu wajen yada irin ayyukan Alherin da...
Kungiyar shirya muhawara kan siyasa ta kasa ta ware ranar 19 ga watan Janairun shekarar 2019 a matsayin ranar da ‘yan takarar shugabancin kasar nan da...
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya yi kira ga yan siyasa a kasar nan da kada su sanya Najeriya cikin rudani da tashin hankali yayin yakin neman...
Jam’iyyar adawa ta PDP ta ce babu wani shiri na daban da zai dakatar da shirin ta na gudanar da zaben fidda gwanin da zai tsaya...
Masu kada kuri’a sun fito don zaben sabon gwamnan jihar Osun zagaye na biyu a wasu mazabu bakwai da ke yankunan kananan hukumomi hudu da ke...