

‘Yan sandan jihar Imo sun cafke wani mutum da ake zargi da daukar nauyin tsagerun dake fafutukar kafa ‘yantattar kasar Biafra, IPOB. A wata sanarwa da...
Tsohon ministan tsaron ƙasar nan Mr. Adetokunbo Kayode ya ce Najeriya na da buƙatar sake ɗaukan jami’an tsaro kimanin milyan ɗaya. Adetokunbo Kayode ya ce, jami’an...
Mutanen ƙauyen Rimi a ƙaramar hukumar Sumaila sun ƙone wasu mutane biyu da ake zargin masu garkuwa da mutane ne. Wannan al’amari ya faru ne da...
Gwamnatin jihar Kano ta dasa harsashin fara ginin ofishin ƴan sanda a Getso da ke ƙaramar hukumar Gwarzo. Aikin wanda za a gudanar da shi a...
Babban sufeton ‘yan sandan kasar nan Usman Alkali Baba ya ba da umarnin sauyawa mataimakan sufeto janar-janar guda 24 zuwa shiyyoyi daban-daban na kasar nan. Wannan...
Gwamnan jihar Zamfara Mohammed Matawalle, ya yi gargadin cewa ‘yan ta’adda da ke addabar yankin Arewa maso Yammacin Nijeriya za su iya mamaye kasar nan baki...
Tsohon Shugaban Kasa, Janar Abdulsalami Abubakar ya bukaci bata-gari da masu garkuwa da mutane dasu tuba domin baiwa al’umma damar cigaba da gudanar da ayyukan su...
Iyayen ɗalibai ƴan makarantar sakandiren gwamnatin tarayya da ke garin Yawuri a jihar Kebbi sun bayyana cewa ƴan bindiga da suka sace musu ƴaƴa a kwanakin...
Babban hafsan tsaron ƙasar nan Janar Lucky Irabor, ya ce, sojojin Najeriya ba za su iya samun nasarar kakkaɓe ayyukan ƴan ta’adda ba, matukar ba a...
Ƙungiyar gwamnonin ƙasar nan ta ce tsakanin watan Mayun shekarar dubu biyu da goma sha ɗaya zuwa Fabrairun wannan shekara, sama da ƴan Najeriya dubu saba’in...