

Kungiyar daliban hausawa ta Nijeriya shirya taron wayar da kan matasa kan illar shaye –shaye da bangar siyasa. Kungiyar ta bayyana hakan ne yayin wata zantawarta...
A ranar 5 ga Yuli ‘yan bindiga suka kai hari gidan Yarin Kuje Jami’an hukumar DSS sun cafke Tukur Mamu, a ranar 6 ga Satumba Gwamnatin jami’an...
Yan sanda sun kai dauki, sai dai maharan sun tsere gabanin zuwan su Bayan sace mutane 5 ‘yan bindiga sun kuma harbi wani a hannu ...
SP Abdullahi Haruna Kiyawa ya ce ‘ gobarar bata shafi ofishin kwamishin ‘yan Sandan da kuma dakunan da ake ajiye masu laifi’. Wanda ya ce ‘ana...
Gobara data tashi a sharkwatar rundunar yan sanda ta Bompai, karamar hukumar Nasarawa a jihar Kano ta yi sanadiyar lakume kadarorin miliyoyin nairori. Wani shaidan gani...
Iyalan wadanda masu garkuwa da mutane suka sace a jirgin kasan da ya taso daga Abuja zuwa Kaduna sun fara gudanar da zanga-zanga a jihar Kaduna...
Majalisar dokokin jihar Kano, ta amincewa gwamna Dakta Abdullahi Umar Ganduje ya ciyo bashin naira biliyan goma. Kuɗaɗen da za a ciyo bashin, za a yi...