Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labaran Kano

Da ɗumi-ɗumi: Kano Pillars ta raba gari da mai horarwarta

Published

on

Ƙungiyar Kano Pillars ta raba gari da mai horarwarta Ibrahim Musa Jugunu.

Jami’in yaɗa labaran ƙungiyar Lirwanu Idris Malikawa Garu ne ya sanar da hakan a daren Asabar.

Malikawa ya ce, hakan ya biyo bayan zaman da jami’an gudanarwar ƙungiyar suka yi.

Ya ƙara da cewa, yanzu haka Kano Pillars na neman sabon mai horaswa.

Ga duk mai sha’awa sai ya aike da bayanansa zuwa ga adireshin Imel na ƙungiyar.

Amma ya kasance yana da shaidar ƙwarewa ta hukumar ƙwallon ƙafa ta ƙasa mai daraja ta ɗaya a fagen koyarwa.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!