Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Kaduna

El-rufa’i ya gargaɗi Kad Poly kan shirin buɗe makaranta

Published

on

Gwamnatin jihar Kaduna ta gargaɗi Kwalejin Fasaha ta jihar kan shirin buɗe makarantu a ranar Litinin.

Gwamnatin ta dakatar da Kwalejin daga duk wani shirye-shirye na komawa makaranta a yanzu.

Hakan na cikin wata sanarwa da ma’aikatar ilimin jihar ta fitar, mai ɗauke da sa hannun Babban Sakataren ma’aikatar Phoebe Sukai Yayi.

Sanarwar ta ce, ta ce, shirin da makarantar ke yi ka buɗe makaranta a ranar Litinin 18 bai dace ba.

A cewar ta, ya saɓa da umarnin da gwamnatin jihar ta bayar na rufe makarantun gwamnati da masu zaman kansu, sakamakon sake ɓarkewar annobar Kobid-19.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!