Connect with us

Coronavirus

Ganduje ya bude cibiyar killace mata masu Corona a Kano

Gwamnatin Kano ta bude sabuwar cibiyar killace mata masu dauke da cutar Corona a Kano.

A yammacin ranar Labara ne Gwamnan Kano Abdullahi Umar Ganduje ya kaddamar da cibiyar ta mara zalla a tsohon hotel din Daula dake Kano.

Gwamna Abdullahi Umar Ganduje ya ce sun samar da wannan cibiyar ta musamman ne saboda mata kadai domin kar a hada su guri daya da maza.

Wakiliyar mu Zahrau Nasir ta ruwaito cewa Gwamnan ya yi kira ga wadanda suka samu kansu a matsayin marasa lafiya a cibiyar da su bi dukkan dokokin jamian lafiya domin samun lafiyar su.

Karin wasu labaran:

Labari mai dadi: Masu Corona 74 sun warke a Kano

Covid-19: Gobe ranar sassauta dokar kulle a Kano

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Freedom Radio Dutse 99.5 FM Dala FM Kano 88.5

Now Streaming

Subscribe to Freedom Radio via Email

Enter your email address to subscribe to this site and receive notifications of new posts by email.

Join 328,079 other subscribers.

Copyright © 2019. Freedom Radio Group. All Rights Reserved.

error: Content is protected !!