Connect with us

Labarai

Gwamnati na shirin nazari kan farashin Man Fetur

Published

on

Gwamnatin tarayya ta ce za ta sake nazarin shirin rangwamen farashin man fetur da Kamfanin man na kasa NNPCL ya kaddamar, bayan kammala wa’adin kwanaki 30 da aka ware wa shirin.

 

Ministan Kudi Taiwo Oyedele ya ce gwamnati za ta yi amfani da sakamakon nazarin wajen tantance ko akwai bukatar daukar wasu matakai na karin tallafi.

 

Wannan na zuwa ne yayin da ake ci gaba da fuskantar kalubalen tsadar man fetur da tasirinsa ga harkokin sufuri da tsadar kayayyaki a kasar nan.

 

Gwamnatin ta ce matakin da za ta dauka na gaba zai dogara ne kan sakamakon nazarin shirin rangwamen.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!