Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labarai

Hukumar DSS ta tabbatar da cafke Baffa Hotoro

Published

on

Hukumar tsaro ta DSS a jihar Kano, ta ce, ta cafke Malamin nan Baffa Hotoro da ake zargi da yin sakin baki ga Manzon tsira S.A.W

Hukumar, ta tabbatar wa da Freedom Radio cewa tana tsare da Baffa Hotoro tun daga ranar Alhamis din makon nan.

Tun a watan azumin da ya gabata ne gwamnatin Kano ta sanar da cewa an kama Malamin, sai dai daga bisani Baffan ya fito a bidiyo ya musanta cewa, an kama shi a wancan lokaci.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!