Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labarai

Hukumar INEC ta ci gaba da tattara sakamakon zaben shugaban kasa

Published

on

Hukumar zabe mai zaman kanta ta Najeriya INEC, ta ci gaba da tattara sakamakon zaben shugaban kasa da aka gudanar a ranar Asabar daga jihohin 36 da kuma babban birnin tarayya Abuja.

A daren jiya Lahadi ne dai hukumar ta sanar da cewa ta dage ci gaba da karbar sakamakon zuwa yau Litinin saboda rashin isowar sakamkon a kan lokaci.

Tun a jiya dai jihar Ekiti ce ta fara mika sakamakonta, sai kuma da safiyar yau jihohin Lagos da Kwara da Gombe da kuma Akwa Ibom suka mika na su.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!