Connect with us

Labarai

Iran ta sanar da sake rufe mashigar ruwa ta Hormuz

Published

on

Iran ta sanar da sake rufe mashigar ruwa ta Hormuz bayan musayar sabbin hare-haren  su da Amurka.

Amurka ta ce ta kai hare-hare kan muhimman wuraren sojin Iran domin rage ƙarfin sojojinta.

A nata ɓangaren, Iran ta ce ta kai hare-hare kan wuraren da ke da alaƙa da sojojin Amurka a wasu ƙasashen yankin Gulf.

Rikicin ya kuma shafi wasu ƙasashen yankin, ciki har da Qatar, HDL, Kuwait da Oman.

Masana na gargadin cewa rikicin na iya ƙara dagula kasuwannin makamashi, saboda mashigar Hormuz na daga cikin manyan hanyoyin safarar danyen mai a duniya.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!