Coronavirus
Mutane 12 sun warke daga Corona a Borno
Gwamnatin jihar Borno tace mutane 12 ne suka warke sarai daga cutar Covid-19 a jihar.
A sanarwar da ma’aikatar lafiya ta jihar Borno ta fitar a daren Lahadi tace yazuwa yanzu mutane 185 ne aka tabbatar sun kamu da cutar a jihar.
Sannan baya ga mutane 12 da suka warke, mutane 16 ne cutar ta hallaka a jihar ta Borno.
As at 11:50pm 10th, May, 2020. @NCDCgov confirmed new 26 cases of Covid19 in Borno state.
Total confirmed cases: 185
Active cases: 157
Discharged: 12
Deaths: 16#StaySafe #TakeResponsibility pic.twitter.com/nOSudYdZPA— Borno State Ministry Of Health And Human Services (@Borno_Health) May 10, 2020
Karin labarai:
Adadin masu Corona sun haura 100 a jihar Borno
Ma’aikatan lafiya 7 sun kamu da Coronavirus a Borno
You must be logged in to post a comment Login