Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Coronavirus

Wadanda suka warke daga Coronavirus a Najeriya sun doshi 500

Published

on

Cibiyar dakile cutuka masu yaduwa ta kasa NCDC ta ce zuwa ranar Talatarnan mutane 481 ne suka warke sarai daga cutar Covid-19 a fadin kasarnan.

Cikin kididdigar cutar da NCDC ta fitar a shafinta na Twitter a daren Talatarnan ta ce yanzu haka adadin masu dauke da cutar a Najeriya sun kai mutane 2950.

Kazalika mutane 98 ne suka rasa ransu sanadiyyar cutar.

Wannan na zuwa ne kwana daya bayan da gwamnatin tarayya ta sassauta dokar kulle da zaman gida a wasu jihohin da cutar ta bulla, ciki harda jihar Legas inda cutar ta fi kamari da kuma birnin tarayya Abuja.

Karin labarai:

Adadin masu Corona ya doshi 3000 a Najeriya

Covid-19: Gidauniyar BUA ta tallafawa Kano da kayayyaki na naira biliyan biyu

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!