Majalisar wakilai ta yi barazanar kin bayyana a taron gabatar da kasafin shekarar 2019, har sai ministan kasafi da tsare-tsare Udoma Udo Udoma ya aike mata...
Kungiyar Hand in Hand Buhari Orgnization ta bukaci daukacin kungiyoyin da ke goyon bayan shugaban kasa Muhammadu Buhari su himmatu wajen yada irin ayyukan Alherin da...
Gwamnatin jihar Kano na shirin kafa wata hukumar yaki da shaye-shayen kayan maye a jihar baki daya. Kwamashinan sharia na jihar Kano, Barista Ibrahim Mukhtar ne...
Kungiyar manyan ma’aikatar man fetur da iskar gas ta kasa (PENGASSAN), ta yi allawadai da kalaman da wani dan takarar shugaban kasa ya yi na cewa,...
Kungiyar manayan dillalan man fetur ta Najeriya DAPPMA ta janyi umarnin da ta bayar na rufe dukkanin depo-depo da ake dakon mai a fadin kasar nan...
Wakilan wasu kasashen duniya 70 sun amince su yi aiki tare don magance matsalar kwararar baki a kasashe da dama, matakin da ke nuna goyan bayan...
Kamfanin mai na kasa (NNPC), ya ce ba ya da wani shiri na gudanar da ritaya ga ma’aikatan sa. Hakan na kunshe ne cikin wata...
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya dawo gida Najeriya bayan halartar wani taron majalisar dinkin duniya kan dumamar yanayi mai taken: ‘’’COP24’’ a birnin Kotowice da ke...
Sufeto janar na ‘yan sandan kasar nan Ibrahim Idris, ya ki amincewa da wata sikirar kudirin gyarar dokar rundunar ‘yan sandan kasar nan da majalisar dattawa...
A yau Alhamis ne babbar kotun jihar Kano ta yanke hukuncin cewa majalisar dokokin jihar Kano ba ta da iko, ko hurumin gayyata ko kuma bincikar...