Rundunar ‘yan sandan birnin tarayya ta tabbatar da mutuwar wasu jami’an ta bakwai, sakamakon harin wasu ‘yan bindiga da ya rutsa da su yau a marabar...
Tsohon Ministan ayyuka na musamman Alhaji Tanimu Turaki ya shaida cewa shi ne mafi cancanta da shugabancin kasar nan a zabe mai zuwa, la’akari da cewa...
Akalla mutum 10 ne su ka mutu yayin wasu hare-hare biyu da aka kai kananan hukumomin Mangu da Barkin Ladi a Jihar Filato a karshen makon...
Babbar kotun tarayya mai zamanta a Abuja da bada belin tsohon mashawarcin shugaban kasa kan harkokin tsaro Kanar Sambo Dasuki mai ritaya. Mai Shari’a Ijeoma Ojukwu...
A ranar 2 ga watan Yulin shekarar 2007 ne mataimakin shugaban kasa a wancan lokaci Goodluck Jonathan ya kaddamar da kwamitin zaman lafiya a garin Fatakwal,...
Gwamnatin Jihar Lagos ta sanar da sanya dokar takaita zirga-zirgar manyan motocin dakon mai a fadin Jihar, tare da alkawarin ware musu da na su titin...
Rundunar Sojin kasar nan ta ce akalla mayakan Boko Haram 32 ne suka mika wuya ga jami’an Sojin bayan da suka ajiye makamansu a Jihar Borno....
Shugban kasa Muhammadu Buhari ya bukaci kasashen da ake sace kudi a kai ajiya wajensu su gaggauta sakin kudaden ga kasashen da aka sato daga cikinsu...
Majalisar zartaswa ta kasa ta amince da a fitar da naira biliyan dari da casa’in da biyu da miliyan dari tara domin biyan ‘yan kwangila da...
Gwamnonin kasar nan sun yi wata ganawa a daren jiya a birnin tarayya Abuja wadda suka tattauna batutuwa da suka shafi mafi karancin albashi da rashin...