

Rundunar ‘yan sandan jihar Katsina ta tabbatar da hallaka barayin daji sama da 10 a wata musayar wuta tsakanin ‘yan bindigar da mutanen kauyen Kirtawa na...
Gwamnatin jihar Kaduna ta amince da mayar da malaman makarantar firamare 1244 da ta sallama bakin aiki. Mai magana da yawun ma’aikatar ilimi ta jihar Kaduna...
Gwamnatin jihar Kano ta kaddamar da kwamitin da zai wayar da Kan jama’a game da Muhimmancin kidayar da za a gudanar a fadin Kasa baki daya....
Yayin da bashin da ake bin Nijeriya ya karu zuwa sama da Naira tiriliyan 46 a watan Disambar bara, Wani rahoton da BBC ta fitar ya...
Wasu ma’aikatan wacin gadi a hukumar INEC da suka gudanar da aikin zaben bana, sun bukaci mahukunta da su shiga lamarinsu, wajen ganin an biya su...
Mutane 3 ne suka mutu yayin da wasu 16 suka jikkata a wutar da ta tashi cikin wata motar haya kirar Lita Hayis, a kan titin...
Rundunar ‘yan sandan jihar Kano ta ce, ta kama wasu matasa biyu da take zarginsu da laifin hallaka wata budurwa Theressa Yakubu yar shekara 20, ta...
Gwamnatin jihar Kano, ta bai wa madaba’ar Triumph kimanin kaso Ashin da Biyar na shagunan sabuwar kasuwar canjin kudin kasashen ketare ta zamani domin madaba’ar ta...
A lokutan azumi wasu kan samu kansu a yanayin rashin iya cin abinci a lokacin da aka sha ruwa, wanda wasu kuma daga cikinsu har zuwa...
Rundunar yan sandan jihar Kano ta tabbatar da rahoton afkuwar wani rikici da ya faru tsakanin wasu yan daba da wani mai sana’ar harkokin kudi na...