

Mai martaba sarkin Kano Alhaji Aminu Ado Bayero, ya ce ‘amfani da abincin gargajiya ga al’umma zai kara fito da muhimmancin Al’ada da kuma cimakar bahaushe....
Zakaran gasar Garnad Slam har sau tara, Novak Djokovic yav kai wasan karshe a gasar Austaralian Open, bayan doke Tommy Paul dan kasar Amurka. Dan kasar...
Kungiyar masu sayar da magunguna ta jihar Kano, ta bukaci gwamnati data kara musu wa’adin data dibar musu kafin komawar su, kasuwar Dan Gauro. Salisu...
Kotun tafi da gidanka kan tsaftar muhalli ta yanke tarar Naira dubu ɗari ga shugabannin kasuwar yan katako da ke Na’ibawa a Jihar Kano. Mai shari’a...
Shugaban Bankin Akinwumi Adeshina zai zuga jarin dala biliyan goma don farfado da fannin abinci a Afrika Akinwumi Adeshina ya bayyana yayin taron daya gudana a...
Masanin tattalin arzikin a jami’ar tarayya dake Dutsen jihar Jigawa Dakta Abdul Nasir Turawa Yola ya ce, ‘karancin hada-hadar kudi da aka samu a yan kwanakin...
Yau Juma’a kwanaki 4 ya rage kafin cikar wa’adin daina amfani da tsaffin kudaden naira dari biyu, dari biya, da kuma dubu daya, da babban bankin...
Babban bankin ƙasa CBN, ya ce, zai ci gaba da sauya wa mazauna yankunan karkara kuɗi a hannu domin sauƙaƙa musu samun sababbin kuɗin. Mataimakin Daraktan...
Ba za muyi kasa a gwiwa ba, wajen ciyar da Ilimisu gaba, tare da Samar da kayyakakin koya da koyarwa. Alumma na samun ci gaba da...
Kwararowar hamad nada nasaba da bishiyoyin da aka sarewa ba tare da an shuka wasu ba. Dakta Bashir Bala Getso ne ya bayyana hakan, yayin tattaunawarsa...