Sabuwar Hirar Kwankwaso da Freedom Radio Dutse Lahadi 25-12-2022
Yau Lahadi Freedom Radio Dutse ta karɓi baƙuncin ɗan takarar Shugaban ƙasa a jam’iyyar NNPP Engr. Rabi’u Musa Kwankwaso inda aka tattauna da shin kan harkokin...
Bidiyo3 years ago
Yadda wa’azin ƙasa na ƙungiyar Izala ya kasance a Kano
A daren ranar Asabar 24 ga watan Disambar 2022 ne ƙungiyar Jama’atu Izalatil Bidi’a Wa’iƙamatis Sunnah ta ƙasa ta fara gabatar da taron wa’azinta na ƙasa...
Bidiyo3 years ago
Daga Bakin Mai Ita: Haƙiƙanin yadda na je Makkah a Keke – Aliyu Obobo
Mutumin nan Aliyu Abdullahi Obobo da ya je Saudia a Keke ya dawo gida Najeriya. Bayan da ya sauka a filin jirgin saman Malam Aminu Kano...
Bidiyo3 years ago
Da Allah muka dogara a 2023 – Ci gaban hirar Kawu Sumaila
Da Allah muka dogara a 2023 – Ci gaban hirar Kawu Sumaila.
Bidiyo3 years ago
Shirin Kowane Gauta na ranar Alhamis 22-12-2022
Ga shirin Kowane Gauta na ranar Alhamis tare da Ibrahim Ishaq Rano 22-12-2022.
Bidiyo3 years ago
Inda Ranka Na Ranar Alhamis 22-12-2022
Inda Ranka na ranar Alhamis tare da Yusuf Ali Abdallah. A cikin shirin zaku ji yadda Haj. Naja’atu Bala ta sake martani kan cin hanci da...
Bidiyo3 years ago
Kano: Kotu ta karɓe takarar Sadiq Wali ta bai wa Muhammad Abacha
Kotu a Kano ta bayyana Alhaji Muhammad Sani Abacha na shugabancin Shehu Wada Sagagi a matsayin Ɗan Takarar Gwamnan Kano a jam’iyyar PDP. Ga ƙarin bayani.
Bidiyo3 years ago
Inda Ranka na ranar Laraba 21-12-2022
Saurari shirin Inda Ranka na ranar Laraba 21-12-2022, domin jin cikakken bayani game da komawar shugabancin Ƙadiriyya na Afrika Algeria.
Bidiyo3 years ago
Ga shirin Kowane Gauta na ranar Laraba 21-12-2022
Ga shirin Kowane Gauta na ranar Laraba tare da Ibrahim Ishaq Rano 21-12-2022.
Bidiyo3 years ago
INDA RANKA: Rahoton komawar Shugabancin Qadiriyya na Africa Algeria
Ga cikakken rahoton shirin Inda RANKA kan sabon Shugabancin Qadiriyya na Africa.