

Kotun kolin a Nijeriya da ke zamanta a Abuja ta ba da umarnin dakatar da gwamnatin tarayya daga daina amfani da tsoffin takardun kudi da ta...
Shugaban kasar Nijeriya Muhammadu Buhari yayi ganawar sirri da Shugabanin Kungiyar gwamnoni ta kasa Aminu Waziri Tambuwal, da Shugaban Kungiyar jam’iyar APC Atiku Bagudu kan matsalar...
Ƙungiyar dillalan Man Fetur ta Najeriya IPMAN, ta buƙaci mambobinta da su ci gaba da sayar da man Fetur kamar yadda suka saba. Hakan na...
Rundunar ‘yan Sandan ta kama matasan biyu ne da shaidar wani gidan radiyo na bogi a nan Kano. Wadannan matasan har ila yau tana zargin matasan...
Aikin titin zai hadar da hanyar Kano zuwa Daura, zuwa Kongollam. Wannan aiki za’a yishine duba da rashin girman haryar, tare da dakile hadduran da ake...
Ɗan takarar Shugaban ƙasa a jam’iyyar PDP Alhaji Atiku Abubakar ya roƙi Babban Bankin Ƙasa CBN da kada ya ƙara wa’adin 10 ga Fabrairun da muke...