

Tsohon Gwamnan Kano Malam Ibrahim Shekarau ya yi watsi da raɗi-raɗin cewa ɗan takarar Shugaban ƙasa a PDP Alhaji Atiku Abubakar ya bashi miliyoyin kuɗaɗe. Shekarau...
Kotun majistiri mai lamba 58 da ke No-man’s-land a Kano ta yanke hukuncin share kotun na tsawon wata guda. Da kuma biyan tarar dubu goma-goma ga...
Fitaccen mawaƙin Hausar nan Mudassir Kassim ya ce, yayi nadamar yin wasu waƙoƙi a shekarun baya. A saƙon da ya wallafa ta shafinsa na Facebook ya...
Gwamnan Kano Dr. Abdullahi Umar Ganduje ya yi watsi da rahoton jaridar Sahara Reporters da ya ce, yana cikin Gwamnonin da EFCC ke bincika a yanzu...
Daga shafin Audu Bulama Bukarti Gaskiya Fedaral Gamman ba ta kyauta ba da ta biya ƴan ASUU rabin albashin watan Oktoba maimakon ta biya su duka....
A makon da ya gabata ne aka sauya Kwamishinan ƴan sandan Kano Abubakar Lawan, biyo bayan zarginsa da rashawa. Bayanan da Freedom Radio ta samu sun...
Ɗan Takarar Shugaban ƙasa a jam’iyyar NNPP Engr. Rabi’u Musa Kwankwaso ya ce a shirye yake ya karɓi shugaban masu rinjaye na majalisar tarayya Alhassan Ado...
Shugaban masu rinjaye na majalisar tarayya Alhassan Ado Doguwa ya sanya sharuɗa ga tsohon Gwamnan Kano Kwankwaso. Sharuɗan da ya sanya sune, ko dai Kwankwaso ya...