

Hukumar yaki da cutar tarin fuka da kuturta da kuma gymbon ciki ta kasa a Nijeriya ta ce kuturta cuta ce da za a iya magance...
Al’umma na ci gaba da nuna fargaba tare da kokawa kan yadda suke fuskantar karancin kayan amfanin yau da kullum a cikin unguwanni, sakamakon matsalar sauyin...
Ma’aikatar lafiya a jihar Kano ta ce zuwa yanzu ta samu nasarar dakile bazuwar cutar nan mai saurin halaka mutane ta Mashako wato Diphtheria a jihar,...
Wani kwarraren likita a bangaren kula da lafiyar iyali dake asibitin kashi na Dala dake a Jihar Kano, ya bayyana cewar ‘cutar fargaba na daya daga...
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya kai ziyarar aiki a Kano yau Litinin, domin kaddamar da bude wasu ayyuka da gwamnatin Kano da ta tarayya suka aiwatar....
Babban bankin ƙasa CBN ya tsawaita wa’adin daina amfani da tsofaffin takardun kuɗi. Gwamnan CBN Godwin Emiefele ne ya bayyana hakan a zantawarsa da manema labarai...
Gwamnatin jihar Kano ta janye goron gayyatar da ta aike wa shugaban kasa Muhammadu Buhari na neman ya kaddamar da wasu ayyuka a jiha Janyewar da...
Mai martaba sarkin Kano Alhaji Aminu Ado Bayero, ya ce ‘amfani da abincin gargajiya ga al’umma zai kara fito da muhimmancin Al’ada da kuma cimakar bahaushe....
Zakaran gasar Garnad Slam har sau tara, Novak Djokovic yav kai wasan karshe a gasar Austaralian Open, bayan doke Tommy Paul dan kasar Amurka. Dan kasar...
Kungiyar masu sayar da magunguna ta jihar Kano, ta bukaci gwamnati data kara musu wa’adin data dibar musu kafin komawar su, kasuwar Dan Gauro. Salisu...