Kotun Majistiri mai lamba 58 da ke Nomansland a Kano ta aike da wasu matasa masu wasan barkwanci zuwa gidan yari. An gurfanar da matasan ƴan...
Labaran Rana tare da Madina Shehu Hausawa.
Daga Bello Muhammad Sharaɗa A tarihi Kano gari ne na ilimi. Kano gari ne na addini. Kano gari ne na kasuwanci. Kano gari ne na sarauta....
Shugaban masu rinjaye na majalisar tarayya Alasan Ado Doguwa yayi wancakali da Kakakin jam’iyyar APC na Kano Ahmad S. Aruwa. Lamarin ya faru ne yayin wani...
Shugaban masu rinjaye na majalisar tarayya Alasan Ado Doguwa ya ja kunnen mataimakin ɗan takarar Gwamnan APC a Kano Murtala Sule Garo. Doguwa ya ce, shi...