Fitaccen gwarzon dan kwallon kafa na duniya dan ksar Brazil, Edson Arantes do Nascimento Pele ya rasu yana da shekaru 82. Pele ya rasu ne a...
Hajiya Asabe Sabon Sara Shugabar mata masu dalilin aure ta Kano ta bayyana kalar Mazan da matan Kano suka fi tambaya, da kuma kalar Matan da...
A jerin tattaunawar da muke muku da fitattun masu amfani da kafar sada zumunta ta Facebook yau mun kawo muku hira da matashi Musa Rafin Kuka...
Ga kaɗan daga shirin Inda RANKA na ranar Laraba tare da Nasir Salisu Zango.
Kakakin Ɗan Takarar Gwamnan Kano a jam’iyyar NNPP Alhaji Sanusi Bature Dawakin Tofa ya ƙalubalanci ɗan takarar majalisar tarayya na Dawakin Tofa, Tofa da Rimingado Engr....
Hukumar kiyaye afkuwar haɗura ta ƙasa FRSC ta ce, tana da hurumin kama duk wanda ya karya dokar hanya a kan kowane titi. Mai magana da...
Babban Ɗan Kasuwar nan kuma ɗaya daga manyan dattijan Kano Alhaji Aminu Alhassan Ɗantata ya nemi afuwar duk wanda ya yiwa kuskure a rayuwa. Dantata ya...
Me yasa ba a aiwatar da hukunce-humuncen da Kotunan Kano ke zartarwa?
Ɗaliban jamo’in ƙasar nan da iyaye sun soma kokawa kan ƙarin kudin karatu da wasu makarantun suka yi. Wannan dai na zuwa ne ƴan watanni bayan...
Wani attajiri a Kano ya koka kan yadda aka ɗaura auren ƴarsa ba tare da ya sani ba. Ga cikakken labarin a nan.
Ku kira wannan lambar domin sauraron mu kai tsaye.