

Shugaban majalisar dattijai sanata Ahmed Lawan da takwaransa na wakilai Femi Gbajabiamila sun soki gwamnonin yankin kudancin ƙasar nan goma sha bakwai wadanda su ka yi...
Mai alfarma sarkin musulmi Alhaji Muhammad Sa’ad Abubakar na uku ya buƙaci shugaban ƙasa Muhammadu Buhari da gwamnonin ƙasar nan da su yi duk me yiwuwa...
Hukumar kula da ƴan gudun hijira ta majalisar ɗinkin duniya (UNHCR) ta ce a ƙalla mutane miliyan 2 da dubu ɗari tara ne rikice-rikice da ke...
Hukumar yaƙi da cin hanci da rashawa ta ƙasa (ICPC) ta bayyana ɗaya daga cikin surukan shugaban ƙasa Muhammadu Buhari Gimba Ya’u Kumo a matsayin wanda...
Rahotanni daga gabas ta tsakiya na cewa jiragen yaƙin sojin Isra’ila sun ci gaba da luguden wuta a Zirin Gaza da ke yankin Palastinu a wayewar...
Hukumar yaki da sha da fataucin miyagun kwayoyi ta kasa NDLEA ta ce tsakanin watan Janairu zuwa Mayu ta samu nasarar kama wasu mutane 89 wadanda...
Majalisar dattijai ta ce tana shirye-shiryen gudanar da taron jin ra’ayin jama’a a dukkannin shiyyoyin kasar nan game da gyaran kundin tsarin mulkin Najeriya na 1999....
Ministan yada labarai da raya al’adu Alhaji Lai Muhammed ya ce, gwamnatin tarayya tana iya kokarinta wajen ganin ta kawo karshen matsalolin tsaro da ke addabar...
Hukumar tsaro ta civil defence NSCDC ta ce ta tura da jami’anta 1750 yayin bikin sallah a fadin jihar Kano. Hakan na kunshe ne cikin...
Hukumar kula da hada-hadar kudade ta kasa SEC ta ce daga ranar 31 ga wannan wata na Mayu da muke ciki za ta dakatar da harkokin...