

Kungiyar masu fataucin dabbobi da kayayyakin abinci ta kasa ta bayyana cewa idan har gwmanati za ta samar da wuraren kiwo kamar yadda ta yi ikirari...
Rundunar ‘yan sanda a jihar Katsina ta kama wani tsohon shugaban riko na karamar hukumar Jibia Haruna Musa Mota da ake zargin yana da alaka da...
Gwamnatin jihar Kano ta amince za ta shirya muhawarar ilimi tsakanin shekh Abdul-Jabbar Nasir Kabara da kuma malaman Kano. Kwamishinan addinai na jihar Kano Dr Muhammad...
Rundunar ƴan sandan jihar Kano ta saki hoton matar da ake zargi da yin ajalin ƴar aikinta. Mai magana da yawun ƴan sandan Kano DSP. Abdullahi...
Jama’a a kafafen sada zumunta na neman rundunar ƴan sandan Kano da ta bayyana hoto da bidiyon wadda ake zargi da kisan ƴar aiki. Bisa al’ada...
Gwamnatin tarayya ta fitar da jerin sunayen kwamitocin karta-kwana da za su sasanta rikicin da ke tsakanin gwamnatin tarayya da kungiyar malaman jami’o’i. Kwamitocin za su...
Rundunar ƴan sandan jihar Kano ta ce, ta samu hujjoji a kan matar da ake zargi da hallaka ƴar aikinta a Kano. Mai magana da yawun...
Rundunar ‘yan sandan jihar Kano ta tabbatarda yin nasarar kama wasu matasa biyu da ake zargi da laifin kashe wani dan kugiyar sintiri a gidansa dake...
A ci gaba da gasar cin kofin Unity na shekarar 2020/2021 da ake gudanarwa a nan Kano. Sakamakon wasannin da aka gudanar a ranar Alhamis...
Hukumar kwallon kafa ta nahiyar turai UEFA ta dakatar da mai tsaron ragar kungiyar kwallon kafa ta Ajax Andre Onana daga buga wasanni tsawon shekara daya...