

Shugaban ƙungiyar alarammomi ta jihar Kano Malam Tukur Ladan yace, alarammomi sun cire tsammanin samun sassauci daga gwamnatin Ganduje kasancewar ta gaza taɓuka wa talakawan jihar...
Shugaban hukumar kwallon kafa ta kasa NFF, Amaju Pinnick, ya baiwa wani kamfani kwangilar samar da mai horas wa wanda zai jagoranci kungiyar kwallon kafa ta...
Kungiyar kwallon kafa ta kasa Super Eagles za ta kara da kasar Côte d’Ivoire da kuma Tunisia a wasannin sada zumunta na kasa-da-kasa a watan Oktoba...
Hukumar kwallon kafa ta kasa wato NFF ta tabbatar da ce wa mutane guda 4 daga cikin ma’aikatan ta sun kamu da cutar Corona. Shugaban hukumar...
Gwamnatin Kano ta amince da fitar da kudi Naira Miliyan Dari Biyu da Hamsin da Bakwai domin biyawa daliban dake karatu a kasar Masar kudaden makarantunsu....
Rundunar sojin kasar nan na Operation Accord sun kashe ‘yan tada kayar baya hudu a jihar Kaduna tare da gano wasu muggan makamai ciki har da...
Kungiyar Fulani makiyaya ta Miyetti Allah ta bukaci gwamnatin tarayya da ta samar da ma’aikatar da za ta rika kula da dabbobi a kasar nan wanda...
‘Yan bindiga sun yi garkuwa da mutane ashirin a yankin karamar hukumar Shiroroo da ke jihar Niger Wannan na zuwa ne awanni bayan da wasu ‘yan...
Akalla malamai dubu tara da dari biyu da arba’in da shida ne suka fadi jarabawar kwarancewar aiki da cibiyar rajistar malamai ta kasa TRCN ta shirya...
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya amince da rabawa manoma Tan dubu Talatin na masara da aka debo daga rumbun ajiye kayayyakin abinci na kasa. Hakan na...