

Gwamnatin tarayya ta ce ta shirya tsaf don dakatar da yajin aikin da likitoci masu neman kwarewa suke yi da kuma shirin da ma’aikan lafiya ke...
Babban bankin kasa CBN ya ce, ya ceto kasar nan daga karancin abinci da barazanar fadawa yunwa a yayin da ake tsaka da fama da annobar...
Shugaban kungiyar kwadago ta kasa NLC Ayuba Wabba ya ce da alama gwamnatin tarayya bata zurfafa bincike ba, kan ikirarin ta na cewa farashin man fetur...
Babban jojin kasar nan Tanko Muhammad zai rantsar da sabbin alkalai guda tamanin da biyar a gobe Alhamis wadanda za su gudanar da shari’a a kotunan...
Gwamantin jihar Katsina da rundunar ‘yan sandan jihar sun karrama wasu matasa da suka yi nasarar kashe daya daga cikin wadanda suka yi garkuwa da su...
Majalisar dinkin duniya ta shawarci gwamnatin tarayya da ta tabbatar da cewa ta dauki matakan da suka kamata don kare dalibai daga kamuwa da cutar corona,...
Manoma a yankin karamar hukumar Garko anan jihar Kano, sun ce, ambaliyar ruwa ta yi sanadiyar lalata gonakin Shinkafa masu girman fadin kadada 89 a karamar...
Mai martaba sarkin Kano Alhaji Aminu Ado Bayero ya shawarci hukumar gudanarwa ta Jami’ar Bayero da ke nan Kano, ta riga la’akari da yawan daliban Jihohi...
Gwamnatijn Jihar Kano zata fara kwashe almajirai da ke barace-barace a kan danjoji fadin jihar nan, baya ga bai wa alaranmomin wa’adin kwanaki Arba’in, da su...
Masanin tattalin Arzikin na Jami’ar Bayero dake nan Kano, Farfesa Ibrahim Garba Sheka ya ce karin farashin man fetur da wutar lantarki da gwamnati ta yi...