

Tsohon shugaban hukumar wasannin guje-guje da tsalle-tsalle ta duniya wato IAAF, Lamine Diack, an yanke masa hukuncin dauri a gidan gyaran hali sakamakon samun sa da...
Ma’aikatar lafiya ta jihar Kano ta bukaci ‘yan kwangilar da ke aikin gina sabon asibitin garin Bichi da su gaggauta kammalawa cikin kankanin lokaci, kasancewar gwamnatin...
Hukumar yiwa ‘yan kasa katin shaidar zama dan kasa ta ce ta tattara bayanan wadanda ta yiwa rijista a kasar nan da yawan su ya kai...
An garkame jaruma Rea Chakraboty a kurkuku kan batun mutuwar jarumi Susant Sing bayan da aka yi zargin tana da hannu dumu-dumu. A nan ma dai...
Jaruma Kangana Ranaut ta gana da gwamnan Maharashtra kan batun rushe mata ofishinta a Mumbai a Lahadin da ya gabata. A makon da ya gabata ne...
Jaruma Raveena tace Shekaru da dama da suka gabata tun tana karama lokacin da ta fara tasowa ta fara gamuwa da kalubale daban daban. Wanda hakan...
Gwamnatin jihar Kano ta fara dashen bishiyoyi kimanin miliyan 2 a sassan jihar Kano da nufin magance kwararowar Hamada da zaizayar ƙasa gami da ambaliyar ruwa....
Gwamnatin tarayya ta ware ranar sha shida ga watan Satumbar kowacce shekara a matsayin ranar shaidar katin dan kasa da nufin wayar da kan al umma...
Shugaban hadaddiyar kungiyar manoman shinkafa ta kasa reshen jihar Kano ya bayyana ambaliyar ruwa da ake samu a damunar bana da cewa shi ne ya janyo...
Alhaji Babangida Lamido na jam’iyyar APC yace bai kamata a janye tallafin man fetur ba, kamata ya yi gwamnatin kasa ta wayarwa da talakawa kai kan...