

Kungiyar kwallon kafa ta Club Brugge, ta bayyana cewa dan wasan ta David Okereke dan asalin Najeriya, ya kamu da cutar Corona. Club Brugge ta ce...
Tsohon jami’in kula da lafiya na kungiyar kwallon kafa ta ‘yan kasa da shekara 17 ta kasa, Dr. Ayodeji Olarinoye, ya yi kira ga gwamnatin tarayya...
Jami’an ‘yan sanda a jihar Bauchi sun yi holen wasu mutane 15 da ake zargin su da cin zarafin wasu ‘yan mata kanana cikin su har...
Ana sanya ran Gwamnonin jihohin kasar nan 36 zasu tattauna da wakilan kwamitin koli kan tattalin arziki don lalubo hanyoyin magance matsalolin da jihohi ke fuskanta...
Babban bankin kasa CBN ya ce ya rarraba tsabar kudi Naira biliyan 69 cikin biliyan 100 da aka ware don tallafawa dai-daikun mutane da kuma masu...
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya na wata ganawa ta musamman da mambobin kwamitin shugaban kasa da ke bashi shawara kan harkokin tattalin arziki. Rahotanni sun ce...
Daga Zara’U Nasir
Kwamishinan ilimi na jihar Kano Sanusi Kiru ya ce shirye-shirye sun ringaya sun yi nisa wajen bude makarantun da almajarai da aka dawo da su daga...
Gwamantin jihar Kano ta ce a shirye take wajen kare daliban makarantun jihar tare da malamansu daga kamuwa da cutar Corona musamman a yanzu da ake...
Hukumar yaƙi da safara bil’adama ta ƙasa NAPTIP ta tabbatar da cafke wani tsoho ɗan kimanin shekaru 54 da ake zargi da lalata wasu ƙananan yara...