

Hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa INEC, ta samar da na’u’rorin zamani na musamman da za ta yi amfani da su wajen bayyana sakamakon zaben...
A makon da ya gabata ne mai taimakawa gwamnan Kano kan kafafan yaɗa labarai Salihu Tanko Yakasai ya fitar da wani bidiyo a shafinsa na Twitter,...
Kungiyar kwallon kafa ta Borussia Dortmund ta tabbatar da dan wasa Jadon Sancho zai ci gaba da zama a kungiyar. Hakan ya biyo bayan yunkuri da...
Dan wasan kungiyar kwallon kafa ta Tottenham Hotspur, Eric Dier, ya ce mai horas da kungiyar Jose Mourinho ne ya bashi kwarin gwiwar ci gaba da...
Dan wasa Dominic Thiem, ya samu nasarar lashe gasar kwallon Tennis ta US Open wadda aka karkare a filin wasa na Arthur Ashe Stadium dake birnin...
Jami’an tsaro a jihar Jigawa sun kewaye sakatariyar jam’iyyar APC mai mulki a jihar. Rahotonni sun ce, an wayi gari da ganin jami’an tsaro a kan...
Gidauniyar tallafawa harkokin kidaya ta majalisar dinkin duniya tare da hadin gwiwar cibiyar kula da harkokin lafiya ta jami’ar garin Badin za su fara aikin yi...
Gwamnatin jihar Lagos ta bayar da umarnin bude makarantun Firamare da sakandare na gwamnati da kuma masu zaman kansu a ranar 21 ga watan nan da...
Gwamnatin Jihar Kano ta bayar da umarnin hanzarta bude makarantun kwalejojin fasaha guda shida a jihar domin bai wa daliban ajin karshe na sakandire damar rubuta...
Hukumar Hisbah ta jihar Kano ta ƙulla yarjejeniya da ƴan kasuwar Gwari ta kwanar Gafan dake ƙaramar hukumar Garin Malam a nan Kano. Hisbar ta ƙulla...