

Yar wasan kasar Amurka Taylor Townsend ta ce a hankali ta fara fahimtar matsalolin da take samu ga ‘yan wasan tennis mata Bakar fata. Townsend ta...
Gwamnatin Jihar jigawa ta bude dukkanin kasuwannin jihar da ke ci mako-mako, sai dai bisa sharadin za a rika bin dokokin da aka gindayawa ‘yan kasuwar....
Yanzu haka dai mutane 450 ne hukumomi suka tabbatar sun warke daga cutar Corona a Kano. Ma’aikatar lafiya ta Kano a shafin Twitter ta sanar cewa...
Gwamnatin jihar Kaduna ta ce har yanzu dokar lockdown na nan, wato dai mutane zasu cigaba da zama a gida suna wanke hannu har zuwa lokacin...
Dan wasan tsakiya na kungiyar kwallon kafa ta kasa Super Eagles, Ogenyi Onazi, ya buka ci iyaye a kasar nan da su rinka wayar da kan...
Mataimakin mai horar da kungiyar kwallon kafa ta kasa Super Eagles, Joseph Yobo, ya ce ‘yan wasan dake buga gasar Firimiya ta kasa, na bukatar filin...
Cibiyar kula da wadanda suka gamu da Ibtila’in fyade da cin zarafi ta Asibitin kwararru na Murtala Muhammad tace yara mata yan kasa da shekaru 9...
Shugaban Asibitin garin Danbatta Dakta Ibrahim ibn Muhammad ya bukaci al’umma dasu baiwa tsafta muhimmanci domin kare kansu daga kamuwa da cututtuka masu yaduwa. Dakta Ibrahim...
Hukumar shirya jarrabawar shiga makarantun gaba da sakandire ta kasa (JAMB) ta baiwa daliban da suka zauna jarrabawar shekarar 2020 damar fitar da sakamakon su na...
Gwamnatin jihar Kano ta musanta labarin da ake yadawa cewa ta amince a koma makarantu a ranar 14 ga waan da muke ciki. Kwamishinan ilimi na...