

Dan wasa na daya a duniya a wasan Tennis Novak Djokovic , ya bayyana sanar da cewar ya kamu da cutar Corona sakamakon gwajin da...
WA ZAI LASHE GWARZON DAN WASA A BANA, LEWANDOWSKI RONALDO, MESSI, BRUNO FERNANDEZ, MANE…? Yayin da harkokin kwallon kafa ke ci gaba da dawowa a nahiyar...
Saudiyya ta ce mazauna kasar ne kadai za su gudanar da aikin hajjin bana. Ko da yake Saudiyya ta ce baki ‘yan kasashen waje, da ke...
Kungiyar Kwallon kafa ta Inter Milan , na son zaman dan wasan gaban ta Lautaro Martinez , wanda Barcelona ke zawarci. Martinez dan kasar Argentina,...
Dan wasa Borna Coric, ya bayyana kamuwa da cutar Corona , kwana guda bayan da aka soke gasar Andria Tour dalilin kamuwar Grigor Dimitrov ,...
Gwamnatin tarayya ta ce dole ne ayi amfani da matakan kariya kan cutar Covid-19 da zarar an bude tashoshin jiragen kasa. Ministan sufuri Rotimi Amaechi ya...
Kungiyar kwallon kafa ta Real-Madrid ta zama ta daya a gasar Laligar kasar Spaniya, bayan ta samu nasara kan kungiyar kwallon kafa ta Real Sociedad da...
Gamayyar Kungiyar likitoci ta kasa ta ce ta dakatar da yajin aikin da ta tsunduma a makon da ya gabata, bayan da shugaban majalisar dattijai ya...
Hukumar KAROTA ta ce dalilin da ya sa ta hana jami’anta fita aiki ranar Lahadi shine, sun samu rahoton cewa akwai wasu ‘yan bindiga da ke...
Gamayyar kungiyoyin Ma’aikatan Man Fetur da na iskar Gas ta Najeriya sun yi barazanar shiga yajin aiki, a cikin wata wasika da suka aikewa ministan Man...