

Babban bankin kasa (CBN), ya ce, wadanda suka samu nasarar cin gajiyar bashin tallafin corona na naira biliyan hamsin da bankin ya ware, za su fara...
Gwamnatin tarayya ta ce cikin makon da muke ciki ne, za ta fara biyan ma’aikatan lafiya kudaden alawus-alawus din su na yakin da suke yi da...
Gwamnatin tarayya ta ce da zarar an dage dokar hana zirga-zirga tsakanin jihohi a kasar nan zata fara shirye-shirye kan yadda za’a koma makarantu a kasar...
Ministan lafiya Dr Osagie Ehanire ya ce kwamitin kar ta kwana da ma’aikatar lafiya ta kafa domin gano dalilan mace mace a nan Jihar Kano tsakanin...
Kwamishinan kula da harkokin Addini na jihar Kano, Malam Muhammad Tahar Adamu yace Almajiranci dadaddiyar hanya ce ta koyar da ilimin Addinin Musulunci. Malam Muhammad Tahar...
Gwamnatin jihar Jigawa ta ce mutum 2060 aka yiwa gwajin cutar Coronavirus tun daga lokacin da ta bulla a jihar zuwa yanzu. Gwamna Alhaji Badaru Abubakar...
Fyade wani nau’i ne na cin zarafin bil adama walau mace ko namiji sai dai galibi yafi faruwa kan jinsin mata, ta hanyar tursasasu yin lalatadasu,...
Yar wasan kasar Amurka Taylor Townsend ta ce a hankali ta fara fahimtar matsalolin da take samu ga ‘yan wasan tennis mata Bakar fata. Townsend ta...
Gwamnatin Jihar jigawa ta bude dukkanin kasuwannin jihar da ke ci mako-mako, sai dai bisa sharadin za a rika bin dokokin da aka gindayawa ‘yan kasuwar....
Yanzu haka dai mutane 450 ne hukumomi suka tabbatar sun warke daga cutar Corona a Kano. Ma’aikatar lafiya ta Kano a shafin Twitter ta sanar cewa...