

Kungiyar likitocin dabbobi, ta kasa reshen jihar Kano, ta bada gudunmowar kayan wanke hannu a wani mataki na kokarin dakile yaduwar cutar Corona Virus, a fadin...
Kungiyar kwallon kafa ta Kano Pillars, ta mika sakon ta’aziyyar ta ga dan wasanta Rahakku Adamu, wanda dan sa Muhammad Rahakku, ya rasu a ranar talatar...
Wani babban dan kasuwa Alhaji Shehu Ashaka, ya ja hankalin mawadata a fadin jiha wajen bada gudunmowa da za ta ragewa mutane radadin kuncin rayuwa da...
Mai martaba Sarkin Zazzau, Alhaji Shehu Idris, ya yi kira ga al’ummar kasar Zazzau da jihar Kaduna gaba daya da su zama masu bin doka da...
Wani Malami a Jami’ar Bayero dake nan Kano Farfesa Yakubu Azare ya yi kira ga masu hannu da shuni dasu rinka tallafawa musu karamin karfi, musamman...
Kungiyar samar da tsaro da tabbatar da zaman lafiya ta Peace Corp,reshen jihar Kano karkashin jagorancin babban kwamandanta Usman Abubakar Aliyu, ta gudanar da gangamin wayar...
Gwamnatin jihar Kano ta ce za ta fadada koyar da ‘yan makaranta data fara ta kafafen yada labarai na Radiyo da Talabijin zuwa ga makarantun Firamare...
Wani kwararre likitan kula da masu cutar ciwon sikari Dr Ibrahim Dan-Jumai Kura ya bukaci masu cutar da su riga yin sahur da abinci mai nauyi...
Ma’aikatar lafiya ta jihar Kano ta ce mutum na farko mai dauke da cutar Coronavirus ya rasu a jihar. Cikin wata sanarwa da ma’aikatar ta wallafa...
Cibiyar fasahar sadarwa da cigaban al’umma Citad, ta yabawa gwamnatin jihar Kano, wajen daukar matakan kare jihar bisa yaduwar Cutar Corona, ciki harda dakatar da zirga...