

Tun daga lokacin da kungiyar kwallon kafa ta Atlentico Madrid dake kasar Spaniya ta samu nasarar doke kungiyar kwallon kafa ta Liverpool dake kasar Ingila da...
Tsohon Dan wasan gaba na kungiyar kwallon kafa ta kasa Super Eagles Odion Ighalo ya zama wani tauraro da kafafen yada labarai a baya bayannan da...
Hukumomi a kasar Saudia Arabia, ta karkashin ma’aikatar aikin hajji, ta sanar da cewar zata biya al’umma kudin biza da takiti da ‘yan sauran kunji kunji...
Mahukuntan gudanar da gasar tseren motoci na Formula 1, sun ce basu da tabbas akan cewar injin motocin kamfanin Ferrari sun cika sharuda , kasancewar bin...
Cibiyar dakile yaduwar cututtuka ta Najeriya ta ce, an samu karin mutuwar mutane goma sha daya sakamakon cutar zazzabin Lassa. A cewar cibiyar adadin ya nuna...
Majalisar dinkin duniya ta ce, har yanzu cin zarfin ya’ya mata na kara karuwa a sassa daban-daban na duniya. Hakan na cikin wani rahoto ne da...
Hukumomi a kasar Paraguay, sun kama tsohon gwarzon dan wasan duniya dan kasar Brazil, Ronaldinho bisa zargin sa da amfani da fason Bogi tare da shiga...
Gwamnatin tarayya ta ce bullar cutar Corona da kuma faduwar farashin gangar danyan mai, ya sanya dole ta sake nazartar kasafin kudin wannan shekara. Ministar kudi,...
Kungiyar tsoffin sojojin sama dana kasa da ruwa ta kasar nan, wato REMENAF ta sha alwashin karbo hakkin tsoffin sojin da suka bautawa kasar nan hakkunan...
Mai horar da kungiyar kwallon kafa ta Super Eagles , Gernot Rohr, ya fitar da sunayen ‘yan wasa ashirin da hudu, da ya kira don...