

Tun da misalin karfe goma na daren jiya ne dokar hana fita da gwamnatin Kano ta sanar a matsayin wani mataki na dakile yaduwar cutar corona...
Rahotonni daga Kano na cewa izuwa yanzu an samu karin mutane 6 da suka kamu da curar Coronavirus. Wata majiya mai tsuhe ta shaidawa Freedom Radio...
Gwamatin jihar jigawa ta karbi dan asalin jihar mai dauke da cutar COVID-19 daga jihar Kano, duk da cewa ya na daya daga cikin mutane 21...
Mai martaba Sarkin Kano Alhaji Aminu Ado Bayero ya nuna tausayinsa kan halin da al’umma ke ciki sakamakon killace su a gidaje a yakin da ake...
A yau juma’a ne ya kasance rana ta farko da aka fara zaman gida na tsawon mako guda da gwmnatin Kano ta umarci yi a wani...
Gwamnatin jihar Jigawa ta ce, sarakunan gargajiya na cikin wadanda za su taimakawa gwamnati wajen sanya idanu akan iyakokinta da makwabtan jihohi da aka samu bullar...
Wata kungiya dake rajin kare hakkin dan Adam ta kasa da kasa wato youth for women rights international ta yi Kira ga al’ummar jihar Kano dasu...
Kididdigar da cibiyar dakile cutuka masu yaduwa ta kasa NCDC ta fitar a daren Alhamis da misalin karfe 10:20 ta nuna cewa babu ko mutum daya...
Gwamnatin jihar Jigawa ta ce daga ranar Jumu’a ta dakatar da jama’a daga hada sahun sallah domin kaucewa cakuduwa a tsakanin jama’a. Gwamnan jihar Jigawa, Alhaji...
Kungiyar likitocin dabbobi, ta kasa reshen jihar Kano, ta bada gudunmowar kayan wanke hannu a wani mataki na kokarin dakile yaduwar cutar Corona Virus, a fadin...