

Gwamnatin jihar Kano ta ce ta sassauta dokar hana zirga zirga daga gobe alhamis karfe 6 na safe zuwa 12 Daren gobe. Mataimakin Gwamnan Kano Dr...
Gwamnan jihar Kaduna Malam Nasir EL Rufai ya warke daga cutar Corona Malam Nasir El Rufai ya bayyana cutar ta Corona a matsayin barazana ga al’umma...
A yau Asabar Asibitin Aminu Kano ya rufe sashin da ake gwajin cutar Covid-19 a jihar Kano sakamakon feshin maganin kashe kwayoyin cutuka da akai a...
Gwamnatin jihar Gombe ta sanya dokar zaman gida da takaita cakuduwar jama’a daga karfe 6 na yammacin gobe zuwa karfe 7 na safe domin dakile yaduwar...
Hukumar Hisbah ta jihar Kano ta ce baza ta yi kasa a gwiwa ba wajen ci gaba da bayar da gudunmawa ta bangarori da dama yayin...
Cibiyar dakile cutuka masu yaduwa ta kasa NCDC ta ce an samu bullar cutar Covid-19 a jihar Sokoto. Cikin sanarwar da hukumar ta wallafa a shafinta...
Cibiyar dakile cutuka masu yaduwa ta kasa NCDC ta ce mutane 23 ne suka kamu da cutar Coronavirus a Kano ranar Litinin. Sanarwar da hukumar ta...
Hukumar kula da zirga-zirgar ababen hawa ta jihar Kano Karota ta bukaci hukumomin tsaro da su kara kaimi a kan aikin su musamman ma a kan...
Tsohon gwamnan jihar Kano, Injiniya Rabi’u Musa Kwankawaso ya bawa kwamatin yaki da cutar Corona na jihar Kano Asibitinsa na Amana a matsayin gurin da za’a...
Wani malamin addinin musulunci a Kano Dakta Aminu Isma’il Abdulkadir ya ce yanzu haka ya samu nasarar kammala fassara littafin Sahihul Bukhari zuwa harshen Hausa. Cikin...