

Asibitin koyarwa na malam Aminu Kano ya gudanar da aikin yanar ido ga marasa karfi 250 a karamar hukumar Dawakin Kudu dake nan jihar Kano. Da...
Download Now A yi sauraro lafiya.
Download Now A yi sauraro lafiya.
Kimanin dalibai ‘yan asalin jihar kano 300 ne suka sami tallafin karatu a jami’ar Bayero ta Kano. Shugaban jami’ar Bayero ta Kano Farfesa Muhammad Yahuza Bello...
Kasar nan, kasa ce mai al’adu daban-daban da addinai da kuma kabilu shima daban-daban da suka tasamma fiye da dari biyu 200. Daga cikin Manyan Harsunan...
Pantami ya bayyana rashin jin dadi ga jihohin da suka kara kudin shimfida kayayyakin sadarwa. Gwamnatin tarayya ta bayyana rashin jin dadinta dangane da shawarar da...
Daga Abdullahi Isah. A jiya Talata ne kotun kolin kasar nan ta yanke hukuncin, soke nasarar da gwamnan jihar Imo Emeka Ehedioha ya samu a zaben...
Daga Abudullahi Isa A rana irin ta yau a alif da dari tara da sittin da shida (1966), wasu tsagerun sojoji ‘yan kabilar Igbo, karkashin jagorancin...
Kungiyar tsofafin daliban makaranta primary ta kwalli da ke za ta ci gaba da ba da gudunmawa wajen ganin bunkasar makarantar. Mataimakin shugaban kungiyar, Malam Nasir...
An dauki wannan hoton a shekarar 2019 lokacin da direbobi suka tare hanyar Kaduna zuwa Abuja sakamakon kisan wani direba. Rahotonni daga jihar Kaduna na cewa...