Hukumar kula da ingancin magunguna da abinci ta NAFDAC ta kwace jabun kayayyaki da abinci da yakai kimanin Naira biliyan 3 a Kano. Shugaban hukumar ta...
Yan uwan wani matashi mai suna Baffa a nan Kano, sun koka bisa zargin da suke yiwa jami’an ‘yan sanda na sashen da ke yaki da...
Yan sanda sun gurfanar da matashin nan Salisu Idris a gaban kotun majistret mai lamba 11 da ke sakatariyar Audu Bako a nan Kano. Sai dai...
An bayyana asalin makarantar share fagen shiga jamia ta CAS a matsayin mallakar al’ummar Igbo a jahar Kano. Daya daga cikin dattijan Najeriya kuma wanda yayi...
A cikin shirin za ku ji cewa shugaban kasa Muhammadu Buhari ya yi alkawarin cigaba da sakar wa bangaren shari’a isassun kudi domin gudanar da ayyukansu...
A ranar 1 ga watan Oktoban shekarar 1960 ne Najeriya ta samu yancin kai daga kasar Burtaniya sakamakon yarjejeniyar tsarin mulkin da shugabannin siyasar Najeriya suka...
A cikin shirin za ku ji cewa lauyoyi a nan Kano za su mika takardar korafi kan cin zarafin mutane da ‘yan sandan sashen yaki da...
A ranar 30 ga watan Satumban shekarar 2017 Allah ya karbi rayuwar Tijjani Ado Ahmad a wani asibiti dake birnin Altlanta na kasar Amurka sakamakon gajeriyar...
A shekarar 1914 ne karkashin Jagorancin Gwamna Janar Fredrick Lugard ne aka hade yankunan arewa da kudu, karkashin kasa daya dunkulalliya, wadda aka sanyawa suna Nigeria....
Mutane 36 ne suka kamu da zazzabin ciwon shawara a Katsina Akalla mutane 36 ne suka kamu da zazzabin ciwon shawara a wasu kananan hukumomin guda...