

Daga lokacin da shugaban kasa Muhammadu Buhari ya karbi mulkin Najeriya a shekarar 2015 shugaban kasar ya fara tafiye tafye zuwa kasashen waje. Wadannan tafiye tafiyen...
Wani al’amari da ke faruwa a yanzu bai wuce dauke-dauken hotuna da wasu mutane ke yi lokacin da wani iftila’i ya faru ba, musamman hatsari ko...
Wata Bafulatana da ta fusata sakamakon sace mata dabba, ta sha alwashin kashe duk wanda ya dauke mata tunkiyarta mai jego matukar aka kwashe kwanaki hudu...
Kamfanin Mudassir and brothers da ke nan Kano, ya ce zai samar da wata masaka a wani yunkuri na samarwa matasan jihar Kano aikin yi. Shugaban...
Runduna ‘yan sandan jihar Kano ta bayyana cewa ta kame wasu ‘yan sintiri da ake kira da Vigilante da ke unguwar Ja’en a yankin Sharada wadanda...
Kakakin rundunar ‘yan sanda ta jihar Kano DSP Adullahi Haruna Kiyawa ya shedawa Freedom Radio cewa, sojoji uku na hannun su sakamakon wata hatsaniya da ta...
Download Now A yi sauraro lafiya.
A jiya ne sarkin Karaye Alhaji Ibrahim Abubakar ya sanar da cewa ya rushe majalisar masarautar sa saboda wasu dalilai. Sarkin ya jaddada aniyarsa ta fadada...
A cikin shirin za ku ji cewa: Jami’an hukumar Hisba ta jihar Kano sun yi dirar mikiya a ksuwar Badume, inda suka kame tarin maza da...
An shiryawa wata Akuya mai suna Abida mai shekara daya a duniya kasaitaccen bikin suna don taya ta murnar haihuwar da Namiji a jihar Kano. Mai...