

Alummar Unguwannin Zawaciki da Unguwar Kwari-sume sunyi fitar dango dangane da halin da suka tsinci Kansu sakamakon karyewar wata Gada wadda take ratsa unguwannin dake kusa...
Kungiyar manoman Tumatir ta kasa ta ce nan ba da dadewa ba, kasar nan za ta daina dogara da Tumatirin da ake shigo da shi daga...
Da tsakar ranar yau ne wata hatsaniya ta barke tsakanin wasu jami’an sojoji da na ‘yan KAROTA a kan kwanar kasuwar Sharada inda kuma aka baiwa...
Sarkin Karaye Alhaji Ibrahim Abubakar na biyu ya rushe majalisarsa bayan kammala wata ganawa da duk masu rike da mukamai a Masarautar. Babban dan majalisar Sarkin...
Iyayan yaran nan dan shekaru 7 da ya fito daga karamar hukumar Bebeji sun bukaci ayi adalci sakamakon zargin da aka yiwa wani dan yiwa kasa...
Gwamnatin Kano ta siyo kayayyakin da za’a yi amfani da su wajan yada Da’awa a lungu da sako na jihar nan . Babban daraktan hukumar dake...
A cikin shirin za ku ji cewa: Makarantar Farfesa Ango Abdullahi ta tabbatar da cewa Adam Zango ya biya dauki nauyin karatun wasu dalibai. Rundunar ‘yan...
Kowane Gauta 25-10-2019 tare da Salisu Baffayo Download Now A yi sauraro lafiya.
Hukumar da ke lura da harkokin sadarwa ta kasa NCC ta sha alwashin lalubo hanyar da za’a saukaka kudin da ake cira ga masu amfani da...
Matashiyar nan da ake zargin mahaifinta ya garkame su da sanya musu sasari da sarka a kafa tare da dan uwanta wanda rai yayi halin sa...