Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labaran Freedom

PFL 2023: Bendel Insurance ta doke Akwa United da ci 2-0

Published

on

Yayin da aka fara gudanar da gasar cin kofin Firimiya ta Najeriya NPFL ta kakar wasanni ta 2022 zuwa 2023 a ranar Lahadin da ta gabata, kungiyar kwallon kafa ta Bendel Insurance ta doke tawagar Akwa United da ci 2-0.

Bendel Insurance ta fara zura kwallon farko ne ta hannun dan wasan Imade Osehenkhoe a minti na 37, yayin da, Ismael Sarki ya zura ta biyu a minti na 41.

Sai dai kuma an dage sauran wasannin gasar Firimiyar zuwa mako mai zuwa.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!