Connect with us

KannyWood

Shahararan jarumin barkwanci na Bollywood Jaya Prakash ya mutu

Published

on

A yau ne babban Jarumin barkwancin na masana’atar Bollywood na kasar India  wato Jaya Prakash Reddy ya mutu.

Jaya Prakash Reddy wanda ya ke fitowa a bangaren fina- finan Telugu ya rasu yana da  shekaru saba’in da hudu a duniya.

Ya yi fina finai da dama daga cikinsu akwai Samarasimha reddy a shekarar 1999 sai kuma fim din Namo venkatesa daya fita a shekarar 2010.

Haka kuma akwai Jayam manadera shi ma ya fita a shekarar 2000, sai kuma fim din sa irin su Baadshah daya fita a shekarar 2013, Pantham 2018 da dai sauransu.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a Reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Freedom Radio Dutse 99.5 FM Dala FM Kano 88.5

Now Streaming

Archives

Copyright © 2019. Freedom Radio Group. All Rights Reserved.

error: Content is protected !!