Connect with us

Labarai

Shugaba Mnangagwa ya tsawaita mulkinsa da karin shekaru 2

Published

on

Shugaban ƙasar Zimbabwe, Emmerson Mnangagwa, ya tsawaita wa’adin mulkinsa da karin shekaru 2, lamarin da zai ba shi damar ci gaba da zama shugaban ƙasar har zuwa shekarar 2030.

 

Baya ga tsawaita wa’adin mulkinsa, an kuma sauya tsarin zaɓen shugaban ƙasa inda aka soke damar da ’yan ƙasa ke da ita ta zaɓen shugaban ƙasa kai tsaye.

 

A karkashin sabon tsarin, ‘yan majalisar dokokin ƙasar ne za su riƙa zaɓen shugaban ƙasa maimakon kuri’ar kai tsaye daga al’umma.

 

Haka kuma, an ƙara tsawon wa’adin shugaban ƙasa daga shekara 5 zuwa shekara 5, a wani gagarumin sauyi da ya shafi tsarin mulkin ƙasar Zimbabwe.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!