Kungiyar malaman jami’o’I ta Najeriya (ASUU) ta ce ba za su koma aji ba, ko da gwamnatin tarayya ta bayar da umarnin bude makarantu, yayin da...
Dakataccen shugaban hukumar yaki da masu yiwa tattalin arzikin kasa ta’annati EFCC, Ibrahim Magu ya shaki iskar ‘yanci Rahotanni sun ce an sako Ibrahim Magu da...
An samu karin masu dauke da cutar Covid-19 a Najeriya da adadinsu ya kai 499 a ranar Alhamis, in ji hukumar dakile yaduwar cutuka ta kasar....
Kwamitin fadar shugaban kasa da ke binciken zarge-zargen cin hanci da rashawa da ake yiwa dakataccen shugaban hukumar EFCC, Ibrahim Magu, ya gayyaci sakataren hukumar ta...
Gwamnatin jihar Katsina ta ce daga yanzu babu sauran sasanci tsakaninta da masu aikata ta’addanci a jihar. Haka zalika gwamnatin ta Katsina ta nemi gwamnatin tarayya...
Hukumar kayyade farashin man fetur ta Najeriya ta sanar da cewa an kara farashin man daga naira 140.80 zuwa 143.80 kan kowacce lita. Wata sanarwa mai...
Gwamnatin tarayya ta ce dole ne ayi amfani da matakan kariya kan cutar Covid-19 da zarar an bude tashoshin jiragen kasa. Ministan sufuri Rotimi Amaechi ya...
Gamayyar kungiyoyin Ma’aikatan Man Fetur da na iskar Gas ta Najeriya sun yi barazanar shiga yajin aiki, a cikin wata wasika da suka aikewa ministan Man...