Rundunar ‘yan sanda ta jihar Anambra ta ce ta mika yara biyu da aka sace su a jihar da iyalan su, bayan da aka tabbatar da...
Dan takarar shugaban kasa a babban zaben kasar nan da aka yi a ranar 23 ga watan Fabarerun da ya gabata a jam’iyyar Adawa ta PDP...
A shekarun baya ne hukumar Hisbah ta jihar Kano ta kai samame a Kwanar Gafan dake kasuwar ‘yan Timatiri a nan Kano. A yayin samamen dai...
Rundunar yan sandan jihar Kano ta mika yara takwas daga cikin tara da aka ceto daga hannun masu satar yara, aka kuma sayar da su a...
Shugaban kungiyar ‘yan fansho reshen jihar Kano Alh. Salisu Ahmed ya ce fiye da yan fansho dubu uku ke dakon karbar kudaden fanshon su da garatutin...
Babbar kotun jiha mai lamba 8 karkashin mai shari’a justice Usman Na’abba ta sanya ranar 14 ga watan gobe domin sauraran martani daga bakin wani lauya...
Mai dakin shugaban kasa Hajiya Aisha Buhari ta nemi afuwan ‘ya’yanta da iyalanta da kuma ‘yan uwa da abokan arziki dama al’ummar kasar nan baki daya...
Bayan da aka yi ta rade-raden da zarar ya dawo daga kasar Afrika ta Kudu zai nada kwamishinoni cikin kunshin Gwamnatin sa, kawo yanzu gwamnan Kano...
Malam Aminu Ibrahim Daurawa, ya musanta zargin yayi rawa da mai dakin sa a wajen wani biki bayan da aka hasko shi a cikin wani fefen...
Binciken da hukumar lafiya ta duniya ta yi ya, ya nuna cewar Najeriya na daya daga cikin kasashen da ake fama da masu tabon hankali a...