Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labaran Wasanni

Wanda Diamond League: Ese Brume za ta fafata a Qatar

Published

on

‘Yar wasan guje-guje da tsalle-tsalle Ese Brume na daya daga cikin jerin manyan ‘yan wasan da za su fafata a wasan karshe na gasar League ta Wanda Diamond.

Za’a gudanar da wasan ne a Birnin Doha dake kasar Qatar.

‘Yar wasan wadda ta lashe gasar shekarar dubu biyu a goma sha tara, za ta fafata da wasu ‘yan wasan tsalle-tsallen guda shida a gasar.

Wannan shine fafatawa ta farko da Ese Brume za ta yi, bayan dawowa daga hutun coronavirus.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!