Connect with us

Labarai

Yanzu-yanzu: Abba Kyari ya rasu

Published

on

Sugaban ma’aikatan fadar shugaban kasa Malam Abba Kyari ya rasu.

Mai baiwa shugaban kasa shawara kan yada labarai Femi Adesina ne ya bayyana hakan yanzu haka a shafinsa na Twitter.

Inda ya ce za a sanar da jana’izarsa nan ba da jimawa ba.

Marigayi Abba Kyari yana cikin wadanda suka kamu da kwayar cutar Coronavirus.

Cikakken labarin zai zo a gaba…

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a Reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Freedom Radio Dutse 99.5 FM Dala FM Kano 88.5

Now Streaming

Archives

Copyright © 2019. Freedom Radio Group. All Rights Reserved.

error: Content is protected !!