Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labarai

Yanzu-yanzu: Allah ya yiwa ƴar Malam Pantami rasuwa

Published

on

Ƴar ministan sadarwa na ƙasa Malam Isah Ali Pantami ta rasu.

Ministan ne ya sanar a shafinsa na Facebook ya ce, ƴarsa mai suna Aisha Isah Ali wadda aka fi sani da Amal ta rasu.

Pantami ya ce, marigayiyar na da shekaru kusan 13.

Sai dai ministan ya ce, saboda wasu uzrori ba za a samu yin jana’izarta ba sai zuwa ranar Talata.

Ya ce, za a yi mata sallah a masallacin Annur da ke Abuja da ƙarfe 1:15 na rana bayan sallar Azahar.

 

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!