Connect with us

Coronavirus

Yanzu-yanzu: Karin mutum 6 sun warke daga Corona a Sokoto

Published

on

Gwamnatin jihar Sokoto tace ta sallami wasu mutane 6 da suka warke daga cutar Covid-19 a Litinin dinnan.

Ma’aikatar lafiya ta jihar Sokoto ta wallafa a shafinta na Twitter cewa yanzu haka mutane 19 ne aka sallama bayan sun warke daga cutar a jihar Sokoto.

Alkaluman cutar Corona na gwamnatin Sokoto a ranar Lahadi yace mutane 106 aka gano suna dauke da cutar a jihar.

Daga ciki mutum 12 sun rasa ransu.

Karin labarai:

An yiwa mutane 346 gwajin Corona a Sokoto

Covid-19: Tambuwal ya sanya dokar takaita zirga-zirga a Sokoto

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Freedom Radio Dutse 99.5 FM Dala FM Kano 88.5

Now Streaming

Archives

Copyright © 2019. Freedom Radio Group. All Rights Reserved.

error: Content is protected !!