Connect with us

Labarai

Za mu fitar da rahoto kan kisan mutanen ranar rantsar da mataimakin gwamna da fasa shaguna a Farm Center- Amnesty

Published

on

Ƙungiyar Kare Haƙƙin Bil’adama ta Amnesty International ta ce duk ɗan siyasa ko malamin addini da aka samu yana tunzura mutane domin aikata wani abu yayin yaƙin neman zaɓe, wanda hakan zai iya janyo asarar rayuka ko barnatar da dukiyoyi, zai fuskanci hukunci.

 

Haka zalika, ƙungiyar ta ce nan ba da jimawa ba za ta fitar da rahoto kan kisan mutanen da ya faru a lokacin rantsar da mataimakin gwamnan Kano, da kuma fasa shaguna a kasuwar Farm Center.

 

Shugaban ƙungiyar na ƙasa, Isa Sunusi, ne ya bayyana hakan a wata zantawa da Freedom Radio

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!